Yadda Jerin Farashin Abinci Yake Jiya Laraba A Wasu Kasuwannin Jihar Katsina
- Posted By: Zaharaddeen Gandu --
- Thursday, 20 Jul, 2023
- Reporter : zaharaddeen Gandu
Yadda jerin farashin Abinci yake jiya Laraba a wasu Kasuwannin jihar Katsina
Kasuwar garin Kankara, ga yadda fara shin sa yake kamar haka;
1- Buhun Masara - 33,000
2- Buhun Dawa - 27,000
3- Buhun Gero - 37,000
4- Buhun Dauro - 38,000
5- Buhun Aya manya - 42,000 kanana - 38,000
6- Buhun Alkama - 48,000
7- Buhun Shinkafa - 64,000
8- Buhun Gyada - 72,000
9- Buhun Wake - 46,000
10- Buhun Waken Suya - 26,000
11- Buhun Barkono - 22,000
12- Buhun Goro fari - 23,000
13- Kwandon Tumatur - 5,000
14- Buhun Tattasai - 25,000
15- Buhun Tarugu solo - 10,000
16- Buhun Albasa - 18,000
Kasuwar garin Danmusa, ga yadda farashin sa yake kamar haka;
1- Buhun Masara - 38,000
2- Buhun Dawa - 30,000
3- Buhun Gero - 36,000
4- Buhun Shinkafa - 70,000 Shanshera - 25,000
5- Buhun Gyada - 67,000 Mai bawo - 25,000
6- Buhun Waken suya - 36000
7- Buhun Wake - 40,000
8- Buhun Aya - 43,000 kanana - 34,000
9- Buhun Tattasai danye - 20,000
10- Kwandon Tumatur - 3,000
11- Buhun Albasa - 20,000
Kasuwar garin Mararrabar kankara a karamar hukumar Malumfashi, ga yadda farashin sa yake kamar haka;
1- Buhun Masara - 35,000
2- Buhun Dawa - 32,000
3- Buhun Dauro - 39,000
4- Buhun Gyada - 72,000
5- Buhun Wake - 44,000
6- Buhun Waken suya - 28,000
7- Buhun Alabo - 32,000
8- Buhun Garin Kwaki - 24,000
Kasuwar garin Ingawa, ga yadda farashin sa yake kamar haka;
1- Buhun Masara fara - 35,000 ja - 35,500
2- Buhun Dawa - 24,000 mori - 27,000 fara - 23,000
3- Buhun Shinkafa tsaba - 58,000 Shanshera - 27,000
4- Buhun Gyada tsaba - 58,000 shanshera - 27,000
5- Buhun Wake - 40,000 kanana - 30,000 ja - 32,000
6- Buhun Waken suya - 30,000
7- Buhun Kalwa - 30,000
8- Buhun Alabo - 25,000
9- Buhun Albasa - 14,000
Kasuwar garin Ajiwa a Karamar Hukumar Batagarawa, ga yadda farashin sa yake kamar haka;
1- Buhun masara - 40,000
2- Buhun Dawa - 40,000
3- Buhun Gero - 38,000
4- Buhun Gyada - 88,000 mai bawo - 29,000
5- Buhun Wake - 50,000
6- Buhun waken suya - 32,000
7- Buhun Aya - 45,000 kanana - 32,000
8- Buhun Alabo - 35,000
9- Buhun Tarugu - 27,000
10- Buhun Albasa - 17,000
11- Buhun Dankali - 18,500
12- Buhun Barkono - 25,000
13- Buhun Makani - 16,500
Kasuwar garin Bakori,ga yadda farashin sa yake kamar haka;
1- Buhun masara - 36,000
2- Buhun Dawa - 34,000
3- Buhun Gero - 45,000
4- Buhun Dauro - 46,000
5- Buhun Alkama - 45,000
6- Buhun Makani - 18,000
7- Buhun Alabo - 33,000
8- Buhun Gyada tsaba - 68,000 mai bawo - 21,000
9- Buhun Shinkafa tsaba - 62,000 shanshera - 22,000
10- Buhun Wake - 48,000
11- Buhun waken suya - 27,000
12- Buhun Barkono - 24,000
13- Buhun Dankali - 22,000
14- Buhun Tumatur - 3,700 kauda 16,000
15- Buhun Tarugu - 24,000
16- Buhun Albasa - 17,000
17- Buhun Kubewa - 36,000
Kasuwar garin Mashi,ga yadda farashin sa yake kamar haka;
1- Buhun masara - 38,000
2- Buhun Dawa - 34,000
3- Buhun Gero - 32,000
4- Buhun Kalwa - 32,000
5- Buhun Gyada tsaba - 77,000 mai bawo - 22,000
6- Buhun Sobo - 28,000
7- Buhun wake - 42,000
8- Buhun waken suya - 31,000
9- Buhun tattasai kauda - 55,000
10- Buhun Tumatur - 20,000
11- Buhun Aya kanana - 35,000
12 Buhun Barkono - 22,000
13- Buhun Dankali - 17,000
Kasuwar garin Funtua, ga yadda farashin sa yake kamar haka;
1- Buhun Masara - 37,500
2- Buhun Dawa - 36,000
3- Buhun Gero - 38,000
4- Buhun Dauro - 39,000
5- Buhun Shinkafa - 70,000
6- Buhun Wake - 40,000
7- Buhun Waken Suya - 27,500
8- Buhun Alabo - 29,000
9- Buhun Kwaki - 32,000
Daga Aysha Abubakar Danmusa