Buhun Masara Ya Kai Dubu 55,000 Zuwa 56,000 A Wasu Kasuwannin Katsina

Jerin yadda farashin Abinci yake a jihar Katsina

×

Get latest updates Sign up to our newsletter

Name   *
Email   *
Phone   *
Category   *
Frequency   *

Abinci

Buhun Masara Ya Kai Dubu 55,000 Zuwa 56,000 A Wasu Kasuwannin Katsina

Kasuwar garin Kankara ga yadda Farashin sa yake Kamar haka 

1- Buhun Masara - 55,000 zuwa 56,000
2- Buhun Dawa - 60,000 sabuwa - 50,000
3- Buhun Gero - 70,000_72,000
4- Buhun shinkafa - 143,000 samfarera - 40,000
5- Buhun Gyada - 140,000 yar Niger - 170,000
6- Buhun wake - 110,000_115,000
7- Buhun waken suya - 74,000
8- Buhun Goro fari marsa - 39,000 tiya - 10,000 menu - 28,000 tiya - 8,000
9- Buhun Albasa - 100,000
10- Buhu Barkono - 70,000 Dan miyare - 170,000 Dan zagade - 160,000

Kasuwar garin Ingawa,ga yadda farashin sa yake kamar haka;

1- Buhun Masara  ja - 59,000 sabuwa - 56,000
2- Buhun Dawa tsohuwa - 97,000 - 44,000 Mori - 69,000 ta gida - 67,000 Fara - 69,000
3- Buhun shinkafa yar gona - 130,000 kwankwasa - 50,000
4- Buhun Gyada Mai bawo - 45,000
5- Buhun Wake tsoho - 130,000 sabo - 110,000 ja - 120,000
6- Buhun Waken suya - 95,000 
7- Buhun Lalle sansami - 9,000

Kasuwar garin Mashi, ga yadda farashin sa yake kamar haka;

1- Buhun Masara - 56,000
2- Buhun Dawa  - 58,000 
3- Buhun Gero - 60,000 
4- Buhun Shinkafa - 145,000
5- Buhun Gyada tsaba - 135,000  Mai bawo - 44,000
6- Buhun Waken suya - 85,000
7- Buhun Wake Dan damana - 110,000
8- Buhun Albasa - 56,000 
9- Buhun Aya - 94,000 kanana - 55,000
10- Buhun Barkono - 80,000
11- Buhun sobo - 14,000
12- Buhun Lalle - 30,000

Kasuwar garin Ajiwaa karamar hukumar Batagarawa,ga yadda farashin sa yake Kamar haka;

1- Buhun Masara - 56,000
2- Buhun Dawa - 51,000 
3- Buhun Gero - 71,000
4- Buhun waken suya - 85,000
5- Buhun Barkono - 75,000
6- Buhun Tarugu - 23,000
7- Buhun Lemu - 35,000
8- Buhun Dussa Fara - 28,000 ja - 18,000

Kasuwar garin Bakori,ga yadda farashin sa yake kamar haka;

1- Buhun masara - 55,000_56,000  
2- Buhun Gero - 70,000
3- Buhun Gyada  - 125,000  
4- Buhun Shinkafa tsaba  - 135,000_140,000  shanshera - 55,000 
5- Buhun Wake -  115,000
6- Buhun waken suya - 81,000 
7- Buhun Alabo - 65,000 
8- Buhun Barkono - 40,000 busasshe - 60,000
9- Buhun Dankali - 25,000
10- Buhun Albasa - 60,000
11- Buhun Tarugu - 30,000

Kasuwar garin Funtua,ga yadda farashin sa yake kamar haka;

1- Buhun masara - 50,000 _ 53,000 
2- Buhun shinkafa tsaba - 130,000_135,000 samfarera - 42,000_45,000
3- Buhun wake  -  135,000 _ 150,000 
4- Buhun waken suya  - 80,000_81,000

Daga Aysha Abubakar Danmusa.