Farashin Kayan Abinci Yana Wuta A Kasuwannin Jihar Katsina

×

Get latest updates Sign up to our newsletter

Name   *
Email   *
Phone   *
Category   *
Frequency   *

blog_post840.jpg

Farashin kayan Abinci yana wuta a kasuwannin jihar Katsina

Kasuwar garin Charanci, ga yadda farashin sa yake kamar haka;

1- Buhun Masara - 52,000_ 54,000 
2- Buhun Dawa ja - 42,000 _ 44,000 Fara - 38,000 - 40,000
3- Buhun Gero - 48,000 - 52,000
4- Buhun Wake - 70,000 _ 80,000
5- Buhun waken suya - 48,000 
6- Buhun Gyada tsaba -  100,500  karami - 85,000 mai bawo - 24,000 _ 26,000

Kasuwar garin Dutsi , ga yadda farashin sa yake kamar haka;

1- Buhun Masara ja - 52,500
2- Buhun Dawa 'yar kudu - 46,500 mori - 42,500 ta gida 40,000 farfara - 41,000
3- Buhun Gero - 47,000  maiwa - 47,000
4- Buhun Alabo - 33,000
5- Buhun Gyadar kuli - 62,000 kwankwasa - 27,000
6- Buhun Shinkafar gona - 81,000 kwankwasa - 27,000
7- Buhun Kalwa Mai gari - 42,000 wankakka - 52,000
8- Buhun Dabino - 100,010
9- Buhun Wake  - 44,000 ja - 53,000
10- Buhun Waken suya - 41,000 
11- Buhun Tarugu - 27,000
12- Buhun Tattasai kauda - 42,000
13- Buhun Tumatur kauda- 43,000

Kasuwar garin Dandume, ga yadda farashin sa yake kamar haka;

1- Buhun masara fara - 49,000 Ja - 49,000
2- Buhun Dawa  - 47,000 
3- Buhun Gero - 49,000
4- Buhun Dauro - 50,000
5- Buhun Gyada ja - 85,000 Fara - 80,000 Mai bawo - 23,000
6- Buhun Shinkafa tsaba - 100,000 shanshera - 35,000 ta tuwo - 100, 005
7- Buhun Wake - 68,000 ja - 57,000
8- Buhun waken suya - 48,000
9- Buhun Dankali - 15,000 makani - 26,000 
10- Buhun Kubewa busassa - 36,000
11- Buhun Tarugu - 30,000 solo - 15,000
12- Buhun Tumatur kauda - 45,500
13- Buhun Albasa - 60,000 kwando - 15,000
14- Buhun Alkama - 55,000
15- Buhun Dabino - 140,000
16- Buhun Aya manya - 55,000 kanana - 50,000

Kasuwar garin Danja, ga yadda farashin sa yake Kamar haka;

1- Buhun Masara fara - 50,000 ja - 50,000
2- Buhun Dawa  Fara - 47,000 
3- Buhun Gero - 50,000 Dauro - 50,000
4- Buhun Shinkafa Babban buhu - 100,000  ta tsakiya - 94,000 karama - 82,000 shenshera - 39,000 ta tuwo - 92,000
5- Buhun Gyada - 100,007 
6- Buhun Wake manya - 70,000 kanana - 67,000
7- Buhun Waken suya - 38,000
8- Buhun Kubewa - 35,000
9- Buhun Tattasai solo - 15,000
10- Buhun Tarugu - 37,000
11- Buhun Albasa - 95,000
12- Buhun Garin kwaki - 43,500
13- Buhun Alabo - 52,000 Dan dutse - 46,000 Dan kano - 44,000

Kasuwar garin 'Yantumaki a karamar hukumar Danmusa,ga yadda farashin sa yake kamar haka;

1- Buhun masara  - 50,000 
2- Buhun Dawa - 42,000 _ 34,500
3- Buhun Gero - 44,000 
4- Buhun Dauro - 44,000
5- Buhun Gyada mai bawo - 22,000 tsaba - 66,000
6- Buhun Shinkafa tsaba - 90,000 shanshera -  35,000  
7- Buhun Wake - 70,000 _ 72,000
8- Buhun waken suya - 47,000 
9- Buhun Ridi - 100,006
10- Buhun Alkama - 54,000 
11- Buhun Kalwa - 44,000 
12- Buhun Tattasai solo - 12,000 babban buhu - 16,000
13- Buhun Tarugu solo  - 16,000 Babban buhu - 20,000
14- Kwandon Tumatur - 2,500

Kasuwar garin Rimaye a karamar hukumar Kankiya,ga yadda farashin sa yake kamar haka;

1- Buhun Masara - 50,000
2- Buhun Dawa - ja - 42,000 Fara - 40,000
3- Buhun  Gero  - 48,000
4- Buhun Dauro - 46,000
5- Buhun Shinkafa - 100,000 Shanshera - 38,000
6- Buhun Gyada - 100,004 Mai bawo - 24,000
7- Buhun Ridi - 150,000
8- Buhun wake  -  68,000
9- Buhun waken suya - 45,200
10- Buhun Dankali - 17,000
11- Buhun Tattasai  kauda - 80,000 danye - 28,000
12- Buhun Tarugu solo - 7,000 
13- Kwando Tumatur kauda - 70,000
14-  Albasa Dauri - 2,500
15- Buhun Barkono Dan meyarai - 44,000 ja - 40,000
16-;Buhun Aya manya - 48,000 kanana - 40,000
17- Buhun Dabino - 130,000

Daga Aysha Abubakar Danmusa.