LABARAI

undefined

Ƴan Bindiga Sun Tarwatsa Masallata…

Wasu ‘yan bindiga dauke da muggan makamai sun kai farmaki ana tsaka da sallar jummua a garin Dan-Ali da ke karamar hukumar Danmusa a jihar Katsina,… Read more

Majalisa

Majalisar Dokoki ta bukaci a dauki…

Majalisar Dokoki ta bukaci a dauki mataki kan barkewar cutar daji a Batsari

Dan majalisa… Read more

FB_IMG_1723805263883

Ƙazamin faɗa ya ɓarke tsakanin…

Ƙazamin faɗa ya ɓarke tsakanin ƴan bindiga a Katsina, suna ta kashe junan su

 

Wani ƙazamin faɗa ya ɓarke a tsakanin yan bindiga… Read more

Radda

Gwamna Raɗɗa Ya Kashe Biliyan…

Gwamna Raɗɗa Ya Kashe Biliyan 3 Wajen Inganta Lafiya A Wata 10

Gwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Raɗɗa, ya bayyana cewa a wani ɓangare… Read more

Barkono

Farashin kayan Abinci yana wuta…

Farashin Barkono na ci gaba da yin sauƙi a kasuwannin Katsina 

Farashin kayan Abinci Ana samun sauki inda Barkono ya dawo 80,000 an samu… Read more

Food

Farashin Abinci Ya Fara Yin Sauƙi…

Farashin Abinci Ya Fara Yin Sauƙi A Katsina 

An fara samun sassafci na farashin kayan Abinci, inda Garin Kwaki ya dawo dubu 48,000, sannan… Read more

NNPC

An kafa dokar hana shan fiye da…

An ƙayyade lita 50 ta man fetur a matsayin iyakar man da gidajen mai na NNPC zata rika ba kowacce mota a jihar Katsina.

Kwamitin kula da Shigowa… Read more

TBL tarin fuka

Ana gudanar da gangamin dakile…

Ana gudanar da gangamin dakile yaduwar cutar tarin fuka a Katsina 

Shugaban kula da shirin dakile yaɗuwar cutar tarin Fuka (tarin TB) na… Read more