Yadda Farashin Abinci Yake Yau Litinin A Wasu Kasuwannin Jihar Katsina

Yadda farashin Abinci yake yau Litinin a wasu Kasuwannin jihar Katsina

Kasuwar garin Dandume, ga yadda farashin sa yake kamar haka;

1- Buhun Masara fara - 54,000  ja sabuwa - 35,000 sabuwa - 32,000
2- Buhun Dawa - 47,000 
3- Buhun Gero - 37,000 
4- Buhun Dauro - 37,000
5- Buhun Dabino - 82,000
6- Buhun Wake - 65,000 ja - 62,000 sabo - 47,000
7- Buhun waken suya - 34,000
8- Buhun Aya  - 50,000 kanana - 42,000
9- Buhun Gyada tsaba- 82,000  ja - 95,000 mai bawo - 22,000
10- Buhun Shinkafa tsaba - 73,000 shanshera - 31,000 ta tuwo - 82,000
11- Buhun  Kalwa - 45,000 wankakka - 55,000
12- Buhun Dankali - 12,000
13- Buhun Tattasai solo - 6,000 kauda - 40,000
14- Buhun Albasa - 20,000
15- Buhun Kubewa busassa - 30,000

Kasuwar garin Dutsi , ga yadda farashin sa yake kamar haka;

1- Buhun Masara - 53,000 ja - 54,000 Sabuwa - 40,000
2- Buhun Dawa mori - 42,000 fara - 36,000
3- Buhun Gero - 40,000 
4- Buhun maiwa - 40,000 
5- Buhun Wake - 43,000  ja - 34,000 sabo - 41,000
6- Buhun Waken suya - 39,000
7- Buhun Shinkafa - 76,000 shanshera - 25,000
8- Buhun Gyada tsaba - 62,000 mai bawo - 27,000
9- Buhun Kalwa - 31,000 tsohuwa - 40,000
10- Buhun Alabo - 33,000
11- Buhun Aya kanana - 32,000 manya - 39,000
12- Buhun Dankali - 12,000

Kasuwar garin Mai'adua, ga yadda farashin sa yake kamar haka;

1- Buhun masara Sabuwa - 38,000 
2- Buhun Dawa  - 52,000 
3- Buhun Gero - 33,000
4- Buhun Gyada - 67,000  Mai bawo - 25,000
5- Buhun Shinkafa tsaba - 65,000 shanshera - 32,000 
6- Buhun Wake - 46,000 
7- Buhun waken suya - 41,000
8- Buhun Alabo - 45,000
9- Buhun Tarugu  ja - 17,000 
10- Buhun Garin kwaki - 22,000 ja - 25,000
11- Buhun Dankali -

18,000 
12- Buhun Makani - 13,000

Kasuwar garin 'Yantumaki a karamar hukumar Danmusa,ga yadda farashin sa yake kamar haka;

1- Buhun masara tsohuwa -40,000 Sabuwa - 34,000
2- Buhun Dawa - 36,000
3- Buhun Gero tsoho - 43,000 sabo - 40,000
4- Buhun Gyada tsaba - 77,000 mai bawo - 20,000
5- Buhun Shinkafa tsaba - 88,000 shanshera -  28,000  
6- Buhun Wake - 52,000 sabo - 48,000
7- Buhun waken suya - 37,000 
8- Buhun Alkama - 44,000 
9- Buhun Kalwa - 28,000 
10- Buhun Tattasai solo - 13,000 
11- Buhun Tarugu solo  - 20,000
12- Buhun Albasa  - 18,000
13- Kwandon Tumatur - 10,000

Kasuwar garin Rimaye a karamar hukumar Kankiya,ga yadda farashin sa yake kamar haka;

1- Buhun Masara -50,000 sabuwa - 46,000
2- Buhun Dawa ja - 36,000 fara - 48,000
3- Buhun  Gero sabo - 32,000
4- Buhun Dauro - 44,000
5- Buhun Kalwa - 24,000
6- Buhun Shinkafa - 84,000 Shanshera - 24,000
7- Buhun Gyada - 67,000 Mai bawo - 28,000
8- Buhun wake  -  48,000
9- Buhun waken suya - 38,00
10- Buhun Barkono - 32,000
11- Buhun Dabino - 90,000
12- Buhun Dankali - 23,000
13- Buhun Tattasai - 55,000
14- Buhun Tarugu solo - 16,000
15- Kwando Tumatur kauda - 47,000
16- Buhun Dabino - 95,000

Kasuwar garin Charanci, ga yadda farashin sa yake kamar haka;

1- Buhun Masara - 50,000 Sabuwa 35,000
2- Buhun Dawa - 32,000
3- Buhun Gero - 46,000
4- Buhun Shinkafa - 67,000
5- Buhun Alabo - 40,000
6- Buhun Wake sabo - 46,000 tsoho - 50,000
7- Buhun Waken suya - 35,000
8- Buhun Tattasai - 15,000
9- Kwandon Tumatur - 4,000
10- Buhun Tarugu - 14,000
11- Buhun Albasa - 20,000
12- Buhun Dankali - 10,000
13- Buhun Alkama - 55,000

Daga Aysha Abubakar Danmusa

Zaharaddeen Gandu

Zaharaddeen Gandu

Represent Journalists, Writer, Song-writter, Publisher, Photojournalist, Media specialist.

Follow Me:

Comments