
Jerin yadda farashin Abinci yake Jiya Juma'a a wasu Kasuwannin jihar Katsina
Kasuwar garin Dandume, ga yadda farashin sa yake kamar haka;
1- Buhun Masara fara - 54,000 ja -56,000 ja sabuwa- 36,000 sabuwa - 34,000
2- Buhun Dawa - 52,000
3- Buhun Gero - 36,000
4- Buhun Dauro - 56,000
5- Buhun Rogo - 32,000
6- Buhun Dabino - 90,000
7- Buhun Wake - 55,000 ja - 65,000
8- Buhun waken suya - 37,000
9- Buhun Aya - 52,000 kanana - 42,000
10- Buhun Gyada tsaba- 82,000 mai bawo - 21,000
11- Buhun Shinkafa tsaba - 86,000 shenshera - 36,000 ta tuwo - 80,000
12- Buhun Dankali - 18,000
13- Buhun Alkama - 51,000
14- Buhun Kalwa - 43,000 wankakka 55,000
15- Buhun Tattasai - 10,000 kauda - 40,000
16- Kwandon Tumatur - 5,000 kauda - 20,000
17- Buhun Tarugu - 15,000 solo - 7,000
18- Buhun Albasa - 20,000
19- Buhun Barkono - 35,000
Kasuwar garin Bindawa,ga yadda farashin sa yake kamar haka;
1- Buhun masara - 48,000 Sabuwa - 36,000
2- Buhun Dawa ja - 40,000 fara - 36,000
3- Buhun Gero - 30,000
4- Buhun Alabo - 28,000
5- Buhun Gyada tsaba - 65,000 mai bawo - 30,000
6- Buhun Shinkafa tsaba - 70,000 shanshera - 28,000
7- Buhun Wake kanana - 44,000
8- Buhun waken suya - 40,000
9- Buhun Tafarnuwa - 35,000
10- Buhun Dankali - 22,000
11- Buhun Tattasai Danye - 8,000 kauda- 47,000
12- Kwandon Tumatur - 2,500
13- Buhun Tarugu - solo - 14,000
14- Buhun Albasa - 25,000
15- Buhun Gishiri - 10,000
16- Buhun Citta - 35,000
17-
18- Buhun Barkono - 20,000
Kasuwar garin Dutsanma ,ga yadda farashin sa yake kamar haka;
1- Tiyar masara tsohuwa - 1,50
2- Tiyar Dawa - 900
3- Tiyar Gero - 800 sabo - 800
4- Tiyar Shinkafa - 2,100
5- Tiyar Gyada tsaba - 1,300 samfarera - 450 tsohuwa - 650
6- Tiyar waken suya - 1,100
7- Tiyar wake - 1,300 sabo - 1,300
8- Tiyar Alkama - 1,200
9- Tiyar Ridi - 2,100
10- Buhun Tattasai - 18,000
11- Buhun Tarugu Danye - 20,000
12- Kwandon Tumatur - 5,000
13- Damin Albasa - 1,000
14 Tiyar Barkono - 1,000
15- Buhun Dankali - 15,000 Makani - 18,000
Kasuwar garin Kankiya,ga yadda farashin sa yake kamar haka;
1- Buhun Masara - 36,000
2- Buhun Dawa - 40,000
3- Buhun Gero - 30,000
4- Buhun Gyada - 68,000 mai bawo - 22,000
5- Buhun Wake - 44,000
6- Buhun waken Suya - 40,000
7- Buhun Alkama - 56,000
8- Buhun Tattasai - 17,000
9- Kwandon Tumatur - 2,500
10- Buhun Tarugu - 15,000
11- Buhun Albasa - 20,000
Kasuwar garin Daura, ga yadda fara shin sa yake kamar haka;
1- Buhun Masara - 50,000 Sabuwa - 37,000
2- Buhun Gero sabo - 34,000
3- Buhun Dawa - 56,000
4- Buhun Alkama - 46,000
5- Buhun Gyada - 70,000
6- Shinkafa Tsaba - 75,000 _ 80,000
7- Buhun Wake fari Sabo - 39,000 ja sabo - 38,000
8- Buhun Waken Suya - 42,000
9- Kwandon Tumatur - 12,000
10- Buhun Tattasai solo - 12,000
11-Buhun Tarugu - 20,000 kore 20,000
12- Buhun Albasa - 25,000
Daga Aysha Abubakar Danmusa
Comments