
Yadda jerin farashin Abinci yake Jiya Laraba a wasu Kasuwannin jihar Katsina.
Kasuwar garin Ingawa,ga yadda farashin sa yake kamar haka;
1- Buhun Masara - 48,000 sabuwa - 39,000
2- Buhun Dawa - 35,000 Mori - 38,000 Fara - 34,000
3- Buhun Gero - 38,000 sabo - 30,000
4- Buhun Dauro - 38,000
5- Buhun Shinkafa - 79,000 shenshera - 26,000
6- Buhun Gyada - 60,000 Mai bawo - 26,000
7- Buhun Wake - 48,000 sabo - 40,000
8- Buhun Waken Suya - 39,000
9- Buhun Alabo - 32,000
10- Buhun Tarugu - 28,000
11- Buhun Dankali - 9,000
Kasuwar garin Danmusa, ga yadda farashin sa yake kamar haka;
1- Buhun Masara - 56,000 sabuwa - 42,000
2- Buhun Dawa - 43,000
3- Buhun Gero - 30,000
4- Buhun Dauro - 49,000
4- Buhun Shinkafa - 68,000 Shanshera - 29,000
5- Buhun Gyada - 74,000 Mai bawo - 26,000
6- Buhun Waken suya - 38,000
7- Buhun Wake - 52,000
8- Buhun Aya - 41,000 kanana - 38,000
9- Buhun Alabo - 27,000
10- Buhun Tattasai - 22,000
11- Kwandon Tumatur - 5,600
12- Buhun Tarugu - 8,800
13- Buhun Dabino - 85,000
14- Buhun Barkono - 22,000
15- Buhun Dankali - 14,000
16- Buhun Albasa - 21,000
17- Buhun Tsamiya - 16,000
Kasuwar garin Mararrabar kankara a karamar hukumar Malumfashi, ga yadda farashin sa yake kamar haka;
1- Buhun Masara - 47,000 sabuwa - 34,000
2- Buhun Dawa - 42,000
3- Buhun Dauro - 55,000 _ 54,000
4- Buhun Gyada - 73,000
5- Buhun Wake - 55,000
6- Buhun Waken suya - 37,000
7- Buhun Garin Kwaki - 23,000
8- Buhun Alabo - 46,000
9- Buhun Albasa - 20,000
Kasuwar garin Ajiwa a Karamar Hukumar Batagarawa, ga yadda farashin sa yake kamar haka;
1- Buhun masara - 50,000 sabuwa - 40,000
2- Buhun Dawa - 50,000
3- Buhun Gero - 38,000
5- Buhun wake - 50,000
6- Buhun waken suya - 40,000
7- Buhun Alabo - 38,000
8- Buhun Albasa - 20,000
9- Buhun Dankali - 18,000
10- Buhun Barkono - 35,000
11- Buhun Garin Kwaki - 26,000
Kasuwar garin Bakori,ga yadda farashin sa yake kamar haka;
1- Buhun masara - 50,000 sabuwa - 29,000
2- Buhun Dawa - 45,000
3- Buhun Gero - 54,000 sabo - 35,000
4- Buhun Dauro - 60,000
5- Buhun Alabo - 50,000
6- Buhun Gyada tsaba - 72,000 mai bawo - 23,000
7- Buhun Shinkafa tsaba - 85,000 shanshera - 28,000
8- Buhun Wake - 60,000 sabo - 46,000
9- Buhun waken suya - 38,000
10- Buhun Barkono - 35,000
11- Buhun Dankali - 16,000
12- Kwandon Tumatur - 1,300 kauda - 19,000
13- Buhun Tarugu - 20,000
14- Buhun Albasa - 18,000 lawashi - 1,000
Kasuwar garin Mashi,ga yadda farashin sa yake kamar haka;
1- Buhun masara - 47,000 sabuwa - 37,000
2- Buhun Dawa - 41,000
3- Buhun Gero - 39,000
4- Buhun Kalwa - 32,000
5- Buhun Sobo - 35,000
6- Buhun wake - 44,000
7- Buhun waken suya - 42,000
8- Buhun tattasai - 5000
9- Buhun Tumatur kauda - 11,000
10- Buhun Aya kanana - 37,000 manya - 41,000
11 Buhun Barkono - 31,000
12- Buhun Dankali - 15,000
13- Buhun Lalle - 13,000
Kasuwar garin funtua, ga yadda farashin sa yake kamar haka;
1- Buhun Masara - 52,000 sabuwa - 28,000 _ 30,000
2- Buhun Dawa -
3- Buhun Gero - 40,000
4- Buhun Dauro -
5- Buhun Shinkafa - 78,000 samfarera - 24,000
6- Buhun Wake - 55,000 sabo - 44,000
7- Buhun Waken Suya
8- Kwandon Tumatur- 2,500
9- Buhun Tarugu - 9,000
10- Buhun citta - 32,000
Daga Aysha Abubakar Danmusa
Comments