
INNALILLAHI WA'INA ILAIHI RAJI'UN
Dan Uwan Marigayi Tsohan Shugaban Kasa, Umaru Musa, Sada Yar'adua Ya Rasu A Katsina
Allah Ya Yi Wa Alhaji Sada Musa Yar'adua Rasuwa, Bayan Yar Gajeruwar Rashin Lafiya.
Marigayi Alhaji Sada Yar'adua
Da Ne Ga Marigayiya Hajia Mairo Musa Yar'adua, Yayar Marigayi Tsohan Shugaban Kasa, Alhaji Umaru Musa Yar'adua.An Yi Jana'izarsa Da Misalin Karfe 11:00 Na Safiyar Yau Alhamis A Gidan Wakilin Mota, Sabon Titin Saulawa, Cikin Garin Katsina.
Allah Ya Jikansa Da Rahama!
Comments