Yadda jerin farashin Abinci yake a kasuwannin jihar Katsina
- Posted By: Zaharaddeen Gandu --
- Tuesday, 27 Feb, 2024
- Reporter : Zaharaddeen Gandu
Yadda farashin Abinci ya kasance a wasu kasuwannin jihar Katsina
Kasuwar garin Dutsi , ga yadda farashin sa yake kamar haka;
1- Buhun Masara Fara - 59,500 ja - 60,000
2- Buhun Dawa 'yar kudu - 51,000 mori - 51,000 ta gida 48,000 farfara - 48,000
3- Buhun Gero - 49,000 maiwa - 49,000
4- Buhun Gyada tsaba - 68,000 Kwankwasa - 27,000
5- Buhun shinkafa - 95,000 Kwankwasa - 28,000
6- Buhun Aya kanana - 38,000
7- Buhun Kalwa wankakka - 55,000 Mai gari - 44,000
8- Buhun Alabo - 41,000
Kasuwar garin Charanchi, ga yadda farashin sa yake Kamar haka;
1- Buhun Masara - 58,000
2- Buhun Dawa ja - 50,000
3- Buhun Gero - 46,000 51,000
4- Buhun Shinkafa - 100,000 _ 120,000
5- Buhun Gyada - 105,000 _ 110,000
6- Buhun Alabo - 46,000
7- Buhun Wake - 86,000 _ 90,000
8- Buhun Waken Suya - 58,000 _ 60,000
9- Buhun Dankali - 20,000
10- Buhun Garin kwaki - 52,000
11- Buhun Fulawa - 53,000
Kasuwar garin Danja, ga yadda farashin sa yake kamar haka;
1- Buhun masara fara - 56,000 Ja - 56,000
2- Buhun Dawa - 51000
3- Buhun Gero - 57,000
4- Buhun Dauro - 58,000
5- Buhun Gyada - 125,000 Mai bawo - 45,000
6- Buhun Shinkafa tsaba - 120,000 shanshera - 47,000
7- Buhun Wake - 82,000
8- Buhun waken suya - 60,000
9- Buhun Dabino - 125,000
10- Buhun Dankali - 20,000
11- Buhun Barkono - 32,000 _ 35,000
12- Buhun Tarugu solo - 50,000
13- Buhun Alabo - 49,000
14- Buhun Taki mfk - 53,500 yuriya - 36,000
15- Buhun Barkono - 49,000
Kasuwar garin 'Yantumaki a karamar hukumar Danmusa,ga yadda farashin sa yake kamar haka;
1- Buhun masara - 58,000
2- Buhun Dawa - 47,000 _ 48,000
3- Buhun Gero - 55,000
4- Buhun Dauro - 56,000
5- Buhun Gyada tsaba - 74,000 mai bawo - 24,000
6- Buhun Shinkafa tsaba - 100,000 shanshera - 45,000
7- Buhun Wake - 82,000
8- Buhun waken suya - 60,000
9- Buhun Ridi - 148,000
10- Buhun Alkama - 65,000
11- Buhun Kalwa - 55,000
12- Buhun Tattasai solo - 15,000
13- Buhun Tarugu solo - 18,000
14- Kwandon Tumatur - 3,500
15- Buhun Albasa Dauri - 3,000
Kasuwar garin Rimaye a karamar hukumar Kankiya,ga yadda farashin sa yake kamar haka;
1- Buhun Masara - 56,000
2- Buhun Dawa - ja - 48,000 Fara - 48,000
3- Buhun Gero - 52,000
4- Buhun Dauro - 52,000
5- Buhun Shinkafa - 100,000 Shanshera - 42,000
6- Buhun Gyada - 100,017
7- Buhun Dabino - 135,000
8- Buhun wake - 80,000
9- Buhun waken suya - 59,00
10- Buhun Dankali - 25,000
11- Buhun Tattasai kauda - 85,000
12- Buhun Tarugu - 35,000
13- Buhun Tumatur kauda - 50,000
14- Buhun Aya kanana - 45,000 manya - 50,000
15- Buhun Barkono - 49,000
Daga Aysha Abubakar Danmusa.