Yadda farashin kayan Abinci yake a wasu kasuwannin jihar Katsina
Jerin yadda farashin Abinci yake a jihar Katsina
- Posted By: Zaharaddeen Gandu --
- Thursday, 24 Oct, 2024
Yadda farashin kayan Abinci yake a wasu kasuwannin jihar Katsina
Kasuwar garin Kankara ga yadda Farashin sa yake Kamar haka
1- Buhun Masara - 70,000 zuwa 72,000
2- Buhun Dawa - 80,000
3- Buhun Gero - 75,000
4- Buhun shinkafa - 140,000 samfarera - 45,000_50,000
5- Buhun Gyada - 140,000 'yar Niger - 130,000
6- Buhun wake - 135,000
7- Buhun waken suya - 74,000_80,000
8- Buhun Goro fari marsa - 39,000 tiya - 10,000 menu - 27,000 tiya - 8,000
9- Buhun Albasa - 60,000
10- Buhun Tattasai - 30,000
11- Buhun Alkama - 120,000
12- Buhun Barkono Dan miyare - 140,000 Dan zagade - 100,000 Mai lema - 60,000
Kasuwar garin Mashi, ga yadda farashin sa yake kamar haka;
1- Buhun Masara - 51,000
2- Buhun Dawa - 90,000
3- Buhun Gero - 64,000
4- Buhun Gyada tsaba - 124,000 Mai bawo - 40,000
5- Buhun Waken suya - 85,000
6- Buhun Wake Dan damana - 115,000
7- Buhun Aya Manya - 95,000
8- Buhu Kaudar tattasai - 150,000
Kasuwar garin Ajiwaa karamar hukumar Batagarawa,ga yadda farashin sa yake Kamar haka;
1- Buhun Masara - 57,000
2- Buhun Dawa - 75,000
3- Buhun Gero - 70,000
4- Buhun Gyada - 150,000 Mai bawo - 75,000
5- Buhun Wake - 90,000
6- Buhun Barkono - 70,000
7- Buhun Tarugu - 23,000
8- Buhun Alabo - 65,000
9- Buhun Garin kwaki - 50,000
10- Buhun Dussa - 28,000
11- Buhun Dankali - 25,000_30,000
Kasuwar garin Bakori,ga yadda farashin sa yake kamar haka;
1- Buhun masara - 50,000_51,000
2- Buhun Dawa - 70,000
3- Buhun Gero - 69,000 Dauro - 77,000
3- Buhun Gyada - 175,000
4- Buhun Shinkafa tsaba - 130,000 _ 140,000 shanshera - 45,000
5- Buhun Wake kanana - 110,000
6- Buhun waken suya - 78,000
7- Buhun Alabo - 65,000
8- Buhun Barkono - 65,000 busasshe
9- Buhun Dankali - 27,000
10- Buhun Albasa - 61,000
11- Buhun Kubewa - 35,000
12- Buhun Tarugu - 25,000
Kasuwar garin Funtua,ga yadda farashin sa yake kamar haka;
1- Buhun masara - 50,000 _ 53,000
2- Buhun Dawa - 80,000 _ 90,000
3- Buhun Gero - 70,000_72,000
5- Buhun shinkafa tsaba - 130,000 samfarera - 47,000_50,000
5- Buhun wake - 120,000 _ 130,000
5- Buhun waken suya - 78,000_80,000
Daga Aysha Abubakar Danmusa.