Yadda farashin kayan Abinci yake a wasu kasuwannin jihar Katsina
Jerin yadda farashin Abinci yake a jihar Katsina
- Posted By: Zaharaddeen Gandu --
- Thursday, 17 Oct, 2024
Yadda farashin kayan Abinci yake a wasu kasuwannin jihar Katsina
Kasuwar garin Kankara ga yadda Farashin sa yake Kamar haka
1- Buhun Masara - 52,000 zuwa 53,000
2- Buhun Dawa - 70,000
3- Buhun Gero - 75,000
4- Buhun shinkafa - 130,000 samfarera - 50,000
5- Buhun Gyada - 140,000
6- Buhun wake - 132,000
7- Buhun waken suya - 73,000
8- Buhun Goro fari marsa - 39,000 tiya - 10,000
9- Buhun Albasa - 50,000
Kasuwar garin Ingawa,ga yadda farashin sa yake kamar haka;
1- Buhun Masara - 70,000 ja 65,000 sabuwa - 57,000
2- Buhun Dawa 'yar kudu - 70,000 Mori - 70,000 ta gida - 64,000 Fara - 65,000
3- Buhun Wake tsoho - 130,000 sabo - 110,000 ja - 120,000
4- Buhun Waken suya - 90,000
5- Buhun Lalle - 20,000
6- Buhun kuka - 30,000 sansami - 17,000
Kasuwar garin Mashi, ga yadda farashin sa yake kamar haka;
1- Buhun Masara - 55,000
2- Buhun Dawa - 82,000
3- Buhun Gero - 64,000
4- Buhun Shinkafa - 145,000
5- Buhun Gyada tsaba - 124,000 Mai bawo - 35,000
6- Buhun Waken suya - 85,000
7- Buhun Wake Dan damana - 120,000
8- Buhun Alabo - 64,000
9- Buhun Albasa - 60000
10- Buhun Aya - 99,000
11- Buhun Kalwa - 80,000
12- Buhun sobo - 17,000
Kasuwar garin Ajiwaa karamar hukumar Batagarawa,ga yadda farashin sa yake Kamar haka;
1- Buhun Masara - 58,000
2- Buhun Dawa - 75,000
3- Buhun Gero - 65,000
4- Buhun Gyada - 150,000 Mai bawo - 75,000
5- Buhun Barkono - 75,000
6- Buhun Tarugu - 26,000
7- Buhun Albasa - 63,000
8- Buhun Alabo - 67,000
9- Buhun Garin kwaki - 50,000
10- Buhun Lemu - 35,000
11- Buhun Dussa Fara - 28,500 ja - 18,000
12- Buhun Dankali - 29,000_31,000
Kasuwar garin Bakori,ga yadda farashin sa yake kamar haka;
1- Buhun masara - 49,000_50,000
2- Buhun Dawa - 85,000
3- Buhun Gyada - 180,000
4- Buhun Shinkafa tsaba - 140,000 shanshera - 45,000
5- Buhun Wake kanana - 110,000
6- Buhun waken suya - 78,500
7- Buhun Alabo - 67,000
8- Buhun Barkono - 46,000 busasshe - 60,000
9- Buhun Dankali - 27,000
10- Buhun Albasa - 61,000
11- Buhun Gajiya - 31,000
12- Buhun Tarugu - 8,000
Kasuwar garin Funtua,ga yadda farashin sa yake kamar haka;
1- Buhun masara - 40,000 _ 52,000
2- Buhun Dawa - 88,000 _ 90,000
3- Buhun Gero - ,000
4- Dauro - 87,000_88,000
5- Buhun shinkafa tsaba - 145,000 samfarera - 52,000
6- Buhun wake - 150,000 _ 165,000
7- Buhun waken suya - 80,000_82,000
Daga Aysha Abubakar Danmusa.