Yadda farashin Abinci ya kasance a wasu kasuwannin jihar Katsina
Farashin kayan Abinci a Katsina ya fara sauƙi
- Posted By: Zaharaddeen Gandu --
- Wednesday, 31 Jul, 2024
Yadda farashin Abinci ya kasance a wasu kasuwannin jihar Katsina
Kasuwar garin Ingawa,ga yadda farashin sa yake kamar haka;
1- Buhun Masara - 82,000 ja - 83,000
2- Buhun Dawa 'yar kudu - 79,000 mori - 79,000 Fara - 78,000
3- Buhun Gero - 79,000
4- Buhun Maiwa - 79,000
5- Buhun Gyadar kulli - 130,000 Mai bawo - 41,000
6- Buhun Wake kanana - 130,000 ja - 130,000
7- Buhun Waken suya - 87,000
8- Buhun Kanwa - 16,000
9- Buhun Kalwa wankakkiya - 72,000
10- Buhun Alabo - 75,000
Kasuwar garin Mashi, ga yadda farashin sa yake kamar haka;
1- Buhun masara - 88,000 2- Buhun Gero - 84,000_86,000
3- Buhun Dawa - 85,000
4- Buhun Gyadar kulli tsaba - 90,000
5- Buhun Wake - 140,000
6- Buhun waken suya - 85,000
7- Buhun Dankwali - 55,000
8- Buhun Lalle - 25,000
9- Buhun Sobo - 25,000
10- Buhun Alabo - 76,000
11- Buhun Barkono - 140,000
12- Buhun Tattasai kauda - 150,000
Kasuwar garin Ajiwa a karamar hukumar Batagarawa, ga yadda farashin sa yake Kamar haka;
1- Buhun Masara - 92,000
2- Buhun Dawa - 83,000
3- Buhun Gero - 83,000
4- Buhun Gyada - 150,000
5- Buhun Wake - 120,000
6- Buhun Waken suya - 93,000
7- Buhun Barkono - 140,000
8- Buhun Alabo - 75,000
12- Buhun Garin kwaki - 50,000
9- Buhun Tattasai solo - 44,000
Kasuwar garin Funtua,ga yadda farashin sa yake kamar haka;
1- Buhun masara - 82,000_85,000
2- Buhun Dawa - 77,000_78,000
3- Buhun Gero - 80,000_85,000
4- Buhun Dauro - 83,000_86,000
5- Buhun Shinkafa tsaba - 145,000 _ 160,000 shanshera - 65,000
6- Buhun Wake - 140,000_160,000
7- Buhun waken suya - 87,_90,000
Kasuwar garin Safana,ga yadda farashin sa yake kamar haka;
1- Buhun masara - 84,000 _ 86,000
2- Buhun Dawa - 80,000 _ 81,000 ja - 81,000
3- Buhun Gero - 84,000_85,000
4- Dauro - 70,000_71,000
5- Buhun Gyadar kulli - 144,000
6- Buhun wake - 132,000
7- Buhun waken suya - 90,000
8- Buhun Alabo - 74,000
Kasuwar garin Danmusa, ga yadda Farashin sa yake Kamar haka;
1- Buhun Masara - 87,000
2- Buhun Dawa - 84,000
3- Buhun Gero - 84,000
4- Buhun Wake - 120,000
5- Buhun tsamiya - 14,000
Kasuwar garin Bakori, ga yadda Farashin sa yake Kamar haka;
1- Buhun Masara - 87,000
2- Buhun Dawa - 73,000
3- Buhun Gero - 85,000
4- Buhun Shinkafa - 142,000 shenshera - 55,000
5- Buhun Gyadar kulli - 160,000 Mai bawo - 55,000
6- Buhun Wake - 150,000
7- Buhun waken suya - 91,000
8- Buhun Alabo - 78,000
9- Buhun Albasa - 50,000
10- Buhun Alkama - 120,000_125,000
Daga Aysha Abubakar Danmusa.