Yadda Farashin kayan Abinci yake a wasu kasuwannin jihar Katsina

Jerin yadda farashin Abinci yake cikin satin nan a jihar Katsina

Food

Yadda Farashin kayan Abinci yake a wasu kasuwannin jihar Katsina

Kasuwar garin Dutsi, ga yadda farashin sa yake kamar haka;

1- Buhun Masara - 83,000
2- Buhun Dawa 'yar kudu - 79,000 Mori - 79,000 ta gida - 75,000
3- Buhun Gero - 76,000 Dauro - 76,000
4- Buhun Gyada tsaba -  135,000  Mai bawo - 40,000 
5- Buhun Waken suya - 83,000
6- Buhun Wake manya - 165,000 kanana  - 120,000  ja - 145,000
7- Buhun Alabo - 62,000

Kasuwar garin Charanchi, ga yadda Farashin sa yake Kamar haka;

1- Buhun Masara - 88,000 _ 95,000
2- Buhun Dawa - 85,000_90,000
3- Buhun Gero - 85,000_90,000
5- Buhun Shinkafa - 
6- Buhun Gyadar kulli - 135,000_160,000
7- Buhun Wake - 140,000 _ 160,000
8- Buhun Waken suya - 90,000_94,000
9- Buhun Alabo - 73,000_75,000
10- Buhun Garin kwaki - 50,000_90,000
11- Buhun Aya manya - 92,000 kanana - 75,000

Kasuwar garin Mashi, ga yadda farashin sa yake kamar haka;

1- Buhun masara - 83,000 2- Buhun Gero - 85,000
3- Buhun Dawa - 88,000 
4- Buhun Gyadar kulli tsaba - 100,007 Mai bawo - 45,000
5- Buhun Wake - 130,000
6- Buhun waken suya - 88,000 
7- Buhun Albasa - 73,000
8- Buhun Tattasai kauda - 135,000
9- Buhun Sobo - 25,000
10- Buhun Barkono - 120,000
11- Buhun Alabo - 67,000
12- Buhun Aya manya - 71,000 kanana - 63,000
13- Buhun kaudar tumatur - 100,005
14- Buhun Lalle - 60,000 - 70,000

Kasuwar garin Rimaye a karamar hukumar Kankiya, ga yadda farashin sa yake Kamar haka;

1- Buhun Masara - 88,000
2- Buhun Dawa - 80,000 
3- Buhun Gero - 80,000 Dauro - 80,000
4- Buhun Shinkafa - 152,000
5- Buhun Gyada - 155,000 Mai bawo - 50,000 
6- Buhun Wake - 160,000 
7- Buhun Waken suya - 90,000
8- Buhun Barkono - 180,000 
9- Buhun Tattasai kauda - 242,000
10- Buhun Tumatur kauda - 154,000
11- Buhun Kubewa busassa - 78,000


Kasuwar garin Yantumaki, ga yadda farashin sa yake kamar haka;

1- Buhun masara - 90,000  
2- Buhun Dawa - 82,000
3- Buhun Gero - 82,000 Dauro - 84,000
4- Buhun Gyada  - 120,000  Mai bawo - 50,000
5- Buhun Shinkafa tsaba  - 150,000  shanshera - 55,000 
6- Buhun Wake - 150,000 
7- Buhun waken suya - 88,000 
8- Buhun Alabo - 60,000 
10- Buhun Alkama - 100,000
9- Buhun Ridi - 100,000
10- Buhun Tarugu - 110,000

Kasuwar garin Dandume, ga yadda farashin sa yake kamar haka;

1- Buhun masara Fara - 82,000 ja - 83,000 
2- Buhun  Dawa - 75,000 _ 80,000
3- Buhun Gero - 85,000
4- Dauro - 87,000
5- Buhun Shinkafa - 145,000 ta tuwo - 150,000 samfarera - 60,000
6- Buhun Gyadar kulli - 130,000_185,000 ja - 175,000 Mai bawo - 55,000
7- Buhun wake  -  170,000 ja - 190,000
8- Buhun waken suya  - 85,000 
9- Buhun  Alabo - 77,000
10- Buhun Alkama - 100,000
11- Buhun Dabino - 160,000
12- Buhun Tarugu - 120,000
13- Buhun Albasa - 40,000
14- Buhun Barkono - 130,000_ 190,000

Daga Aysha Abubakar Danmusa.


Comment As:

Comment (0)