Yadda Farashin kayan Abinci yake a wasu kasuwannin jihar Katsina
Jerin yadda farashin Abinci yake a jihar Katsina
- Posted By: Zaharaddeen Gandu --
- Tuesday, 22 Oct, 2024
Yadda Farashin kayan Abinci yake a wasu kasuwannin jihar Katsina
Kasuwar garin Dutsi,ga yadda farashin sa yake kamar haka;
1- Buhun Masara tsohuwa - 72,000 sabuwa - 54,000
2- Buhun Dawa 'yar kudu - 67,000 Mori - 67,000 Fara - 62,000 ta - 72,000
3- Buhun Gero - 65,000 sabo - 60,000 maiwa - 60,000
4- Buhun Wake manya - 135,000 ja - 125,000 sabo - 107,000
5- Buhun Waken suya - 77,000
Kasuwar garin 'Yantumaki a karamar hukumar Danmusa, ga yadda farashin sa yake Kamar haka;
1- Buhun Masara - 57,000
2- Buhun Dawa - 75,000
3- Buhun Gero - 68,000 Dauro - 80,000
4- Buhun shinkafa tsaba - 140,000 shenshera - 56,000
5- Buhun Gyada - 128,000 Mai bawo - 70,000
6- Buhun Wake - 128,000
7- Buhun Waken suya - 68,000
8- Buhun Tattasai solo - 45,000
9- Buhun Albasa - 110,000
10- Buhun Kubewa danya - 22,000
11- Buhun Ridi - 104,000
12- Buhun Alkama - 96,000
Kasuwar garin Safana,ga yadda farashin sa yake kamar haka;
1- Tiyar Masara tsohuwa - 1,600 zuwa 1,700 sabuwar Masara - 1,400_1,500
3- Tiyar Dawa ja - 1,800 Fara - 1,400
4- Tiyar Gero tsoho - 1,900 zuwa 2,000 sabo - 1,650 zuwa 1,700
5- Tiyar sabuwar Gyada mai bawo - 700 zuwa 800
6- Tiyar farin Wake sabo 1,700_1,800
7- Tiyar waken suya - 3,000 zuwa 3,100 sabo - 1,700
8- Tiyar Ridi - 2,550_2,600
Kasuwar garin Charanchi, ga yadda Farashin sa yake Kamar haka;
1- Buhun Masara sabuwa - 52,000 zuwa 60,000
2- Buhun Dawa
Fara - 48,000_50,000
3- Buhun Gero sabo - 65,000 Mai cin tiya 46 shi ne 70,000 durin gona
4- Buhun Shinkafa - 140,000 zuwa 160,000
5- Buhun Wake - 110,000 _115,000
6- Buhun waken suya - 70,000_80,000
7- Buhun Alabo - 60,000_70,000
8- Buhun Garin kwaki - 40,000_45,000
9- Tiyar Ridi - 2,800_3,000
Daga Aysha Abubakar Danmusa.