Yadda Farashin kayan Abinci ya kasance a wasu kasuwannin jihar Katsina
Farashin Abinci ya fara sauƙi Katsina
- Posted By: Zaharaddeen Gandu --
- Thursday, 05 Sep, 2024
Yadda Farashin kayan Abinci ya kasance a wasu kasuwannin jihar Katsina
Kasuwar garin Ingawa,ga yadda farashin sa yake kamar haka;
1- Buhun Masara - 91,000 ja - 91,000 sabuwa - 72,000
2- Buhun Dawa Fara - 83,000 'yar kudu - 84,000 Mori - 84,000 ta gida - 83,000
3- Buhun Gero - 81,000 sabo - 67,000
4- Buhun Maiwa - 81,000
5- Buhun Wake manya - 145,000 ja - 130,000 sabo - 125,000
6- Buhun Waken suya - 110,000
7- Buhun Barkono sabo - 120,000
8- Buhun Alabo - 75,000
Kasuwar garin Mashi, ga yadda farashin sa yake kamar haka;
1- Buhun Masara - 88,000
2- Buhun Dawa - 88,000
3- Buhun Gero - 80,000
4- Buhun Gyada tsaba - 121,000
5- Buhun Waken suya - 120,000
6- Buhun Wake - 155,000
7- Buhun Alkama - 100,005
8- Buhun Albasa - 75,000
9- Buhun Aya - 95,000
10- Buhun Alabo - 85,000
11- Buhun Tattasai kauda - 130,000
12- Buhun Barkono - 200,000
13- Buhun sobo - 20,000
Kasuwar garin Ajiwaa karamar hukumar Batagarawa,ga yadda farashin sa yake Kamar haka;
1- Buhun Masara - 90,000
2- Buhun Dawa - 80,000
3- Buhun Gero - 88,000
4- Buhun Gyada - 150,000 Mai bawo - 60,000
5- Buhun Wake - 152,000
6- Buhun Waken suya - 88,000
7- Buhun Barkono - 180,000
8- Buhun Tarugu - 95,000_100,000
9- Buhun Albasa - 63,000
10- Buhun Alabo - 74,000
11- Buhun Dussa Fara - 29,500 ja - 23,500
Kasuwar garin Bakori,ga yadda farashin sa yake kamar haka;
1- Buhun masara - 84,000 sabuwa - 52,000
2- Buhun Dawa - 88,000
3- Buhun Gero - 90,000 sabo - 80,000 Dauro - 105,000
4- Buhun Gyada - 170,0,000 Mai bawo - 60,000
5- Buhun Shinkafa tsaba - 138,000 shanshera - 55,000
6- Buhun Wake - 160,000 sabo - 135,000
7- Buhun waken suya - 112,000
8- Buhun Alabo - 64,000
9- Buhun Barkono - 180,000
10- Buhun Albasa - 60,000
Kasuwar garin Funtua,ga yadda farashin sa yake kamar haka;
1- Buhun masara - 80,000 _ 83,000
2- Buhun Dawa - 80,000 _ 81,000
3- Buhun Gero - 107,000
4- Dauro - 107,000
5- Buhun wake - 200,000 _ 215,000
6- Buhun waken suya - 110,000_115,000
Daga Aysha Abubakar Danmusa.