Yadda Farashin Kayan Abinci yake a wasu kasuwannin Katsina
Farashin Abinci ya fara sauƙi a Katsina
- Posted By: Zaharaddeen Gandu --
- Friday, 27 Sep, 2024
Yadda Farashin Kayan Abinci yake a wasu kasuwannin Katsina
Kasuwar garin Batsari, ga yadda farashin sa yake Kamar haka;
1- Buhun Masara - 80,000 sabuwa - 60,000
2- Buhun Dawa - 74,000
3- Buhun Gero - 66,000_67,000
4- Buhun Shinkafa - 150,000
5- Buhun Gyada tsaba - 116,000 samfarera - 36,000
6- Buhun Wake - 140,000_144,000
7- Buhun Waken suya - 120,000
8- Buhun Alkama - 100,000
9- Buhun Barkono - 100,000 Danye - 25,000
10- Buhun Tattasai busasshe - 160,000 Danye - 25,000
11- Buhun Tarugu - 25,000
12- Buhun Albasa - 50,000
13- Buhun Ridi - 108,000_112,000
Kasuwar garin Kankia,ga yadda farashin sa yake Kamar haka;
1- Buhun Masara sabuwa - 64,000
2- Buhun Dawa - 80,000
3- Buhun Gero - 64,000
4- Buhun Shinkafa tsaba - 150,000 _ 170,000
5- Buhun Gyada - 145,000
6- Buhun Wake - 140,000
7- Buhun Waken suya - 104,000
8- Buhun Alabo - 70,000
9- Buhun Alkama - 120,000_160,000
10- Buhun Kwaki - 84,000
11- Buhun Tattasai - 28,000
12- Buhun Aya manya - 110,000 kanana - 100,000
13- Buhun Sobo -
15,000
14- Buhun Ridi - 135,000
Daga Aysha Abubakar Danmusa.