Yadda Farashin Abinci ya kasance a wasu kasuwannin jihar Katsina
- Posted By: Zaharaddeen Gandu --
- Monday, 11 Mar, 2024
- Reporter : Zaharaddeen Gandu
Yadda Farashin Abinci ya kasance a wasu kasuwannin jihar Katsina
Kasuwar garin Charanci, ga yadda farashin sa yake kamar haka;
1- Buhun Masara - 62,000_ 64,000
2- Buhun Dawa - 52,000 _ 55,000
3- Buhun Gero - 56,000 - 60,000
4- Buhun Wake - 90,000 _ 94,000
5- Buhun waken suya - 62,000 _ 64,000
6- Buhun Shinkafa - 110,000 _ 130,000
7- Buhun Gyada tsaba - 110,000_ 125,000
8- Buhun Alabo - 52,000_44,000
9- Buhun Garin Kwaki - 29,000 _ 50,000
10- Buhun Aya kananu - 45,000 _ 47,000 manya - 54,000 _ 56,000
11- Buhun Dankali - 25,000
Kasuwar garin Dutsi , ga yadda farashin sa yake kamar haka;
1- Buhun Masara - 61,000 ja - 62,000
2- Buhun Dawa 'yar kudu - 51,000 ta gida 48,000 farfara - 48,000
3- Buhun Gero - 49,000 maiwa - 49,500
4- Buhun Alabo - 38000
5- Buhun Gyadar kuli - 71,000 kwankwasa - 29,000
6- Buhun shinkafa kwankwasa - 29,000
7- Buhun Kalwa Mai gari - 43,000 wankakka - 48,000
8- Buhun Wake manya - 55,000 kanana - 45,000 ja - 45,000
9- Buhun Waken suya - 61,000
10- Buhun Tattasai kauda - 50,000
11- Buhun Tumatur kauda- 50,000
12- Buhun Barkono - 44,000
Kasuwar garin Dandume, ga yadda farashin sa yake kamar haka;
1- Buhun masara fara - 57,000 Ja - 59,000
2- Buhun Dawa Fara - 50,000
3- Buhun Gero - 59,000
4- Buhun Dauro - 59,000
5- Buhun Gyada ja - 98,000 Fara - 1000,000 Mai bawo - 27,000
6- Buhun Shinkafa tsaba - 134,000 shanshera - 48,000 ta tuwo - 132,000
7- Buhun Wake - 100,000 ja - 120,000
8- Buhun waken suya - 62,000
9- Buhun Dankali - 23,000
10- Buhun Kubewa busassa - 30,000
11- Buhun Albasa - 10,000
12- Buhun Tarugu - 60,000
13- Buhun Dabino - 180,000
14- Buhun Aya- kanana - 55,000
Kasuwar garin Danja, ga yadda farashin sa yake Kamar haka;
1- Buhun shinkafa shenshera - 47,000 ta tuwo - 121,000
2- Buhun Gyada - 127,000
3- Buhun Dabino - 137,000
4- Buhun Albasa - 20,000
5- Buhun Tarugu - 27,000 solo - 50,000
6- Buhun Barkono - 50,000
7- Buhun Garin kwaki - 59,000
Kasuwar garin 'Yantumaki a karamar hukumar Danmusa,ga yadda farashin sa yake kamar haka;
1- Buhun masara - 62,000
2- Buhun Dawa - 52,000
3- Buhun Gero - 59,000
4- Buhun Dauro - 62,000
5- Buhun Gyada mai bawo - 28,000 tsaba - 80,000
6- Buhun Shinkafa tsaba - 110,000 shanshera - 50,000
7- Buhun Wake - 92,000
8- Buhun waken suya - 63000
9- Buhun Ridi - 125,000
10- Buhun Alkama - 65,000
11- Buhun Kalwa - 62,000
12- Buhun Tattasai solo - 17,500
13- Buhun Tarugu solo - 30,000 Babban buhu - 55,000
14- Kwandon Tumatur - 3,000
15- Buhun Albasa - 20,000
Daga Aysha Abubakar Danmusa.