Farashin Abinci Ya Fara Yin Sauƙi A Katsina
Jerin yadda farashin Abinci yake a jihar Katsina
- Posted By: Zaharaddeen Gandu --
- Tuesday, 01 Oct, 2024
Farashin Abinci Ya Fara Yin Sauƙi A Katsina
An fara samun sassafci na farashin kayan Abinci, inda Garin Kwaki ya dawo dubu 48,000, sannan Dawa sabuwa ta dawo dubu 65,000 a wasu kasuwannin jihar Katsina.
Kasuwar garin Mai'adua, ga yadda farashin sa yake Kamar haka;
1- Buhun Masara tsohuwa - 80,000 sabuwa - 60,000_61,000
2- Buhun Dawa fara 'yar kudu - 88,000
3- Buhun Gero - 63,000 zuwa 64,000
4- Buhun Shinkafa - 155,000 shenshera - 55,000
5- Buhun Gyada Mai bawo - 46,000
6- Buhun Wake - 160,000 sabo - 140,000
7- Buhun Waken suya - 120,000 sabo - 110,000
8- Kwandon Tumatur - 7,000
9- Buhun Tarugu - 40,000 Kore - 27,000
10- Buhun Barkono Danye - 21,000
11- Buhun Alabo - 100,000 Dandutsi - 65,000
12- Buhun Albasa
- 60,000
13 Buhun Dankali - 30,000
14- Buhun Alkama - 130,000
15- Buhun Garin kwaki - 48,000 ja - 49,000
Kasuwar garin 'Yantumaki a karamar hukumar Danmusa, ga yadda farashin sa yake kamar haka;
1- Buhun Masara - 52,000_54,000
2- Buhun Dawa - 84,000
3- Buhun Gero - 64,000
4- Buhun Dauro - 88,000
5- Buhun Gyada - 120,000 Mai bawo - 52,000
6- Buhun Shinkafa tsaba - 160,000 shanshera - 50,000
7- Buhun Wake - 190,000
8- Buhun waken suya - 106,000
9- Buhun Ridi - 108,000
10- Buhun Alkama - 96,000
11- Buhun Albasa - 160,000
12- Buhun Tattasai - 35,000 solo - 17,000
13- Buhun Tarugu - 35,000 solo - 17,000
Kasuwar garin Dandume, ga yadda Farashin sa yake Kamar haka;
1- Buhun Masara fara - 53,000_75,000 ja - 50,000_70,000
2- Buhun Dawa - 91,000
3- Buhun Gero - 70,000 Dauro - 105,000
4- Buhun Shinkafa - 155,000 ta tuwo - 155,000
5- Buhun Gyadar kulli - 160,000 ja - 150,000 Mai bawo - 65,000
6- Buhun Wake - 210,000 ja - 225,000
7- Buhun waken suya - 110,000
8- Buhun Alkama - 130,000
9- Kwandon Tumatur - 7,000 kauda - 170,000
10- Buhun Tattasai Kauda - 200,000
11- Buhun Aya manya - 105,000 kanana - 90,000
12- Buhun Albasa - 50,000
13- Buhun Kubewa - 50,000
14- Buhun Barkono Dan zamfara - 325,000 Dan kuyalo - 200,000
15- Buhun Dabino - 165,000
Kasauwar garin Charanchi, ga yadda Farashin sa yake Kamar haka;
1- Buhun Masara sabuwa - 57,000_60,000
2- Buhun Dawa sabuwa - 65,000
3- Buhun Gero - 64,000 zuwa 74,000
4- Buhun Shinkafa - 150,000_190,000
5- Buhun Gyada - 140,000
6- Buhun wake - 160,000 sabo - 140,000
7- Buhun waken suya - 82,000_90,000
8- Buhun Alabo - 88,000_90,000
9- Buhun Garin kwaki - 50,000
10- Buhun Ridi - 140,000 Tiyar - 2,800
Kasuwar garin Dutsi,ga yadda Farashin sa yake Kamar haka;
1- Buhun Dawa 'yar kudu - 75,000 Mori - 75,000 ta gida - 72,000 farfara - 72,000
2- Buhun Gero tsoho - 70,000 sabo - 48,000 Maiwa - 70,000
3- Buhun Shinkafa -
4- Buhun Wake - 130,000 ja - 120,000 sabo - 110,000
5- Buhun waken suya - 110,000
6- Buhun Gyadar kulli - 140,000 sabuwa - 130,000 kwankwasa - 45,000
7- Buhun Aya kanana - 80,000
8- Buhun Alabo - 65,000
9- Buhun kalwa Mai gari - 60,000 wankakka - 80,000
Daga Aysha Abubakar Danmusa.