Episode 1: Kungiyar DIKKO TRANSFORMATION SUPPORT a karamar hukumar Mani
Episode 1: Kungiyar DIKKO TRANSFORMATION SUPPORT a karamar hukumar Mani
- Posted By: Mustapha Saddiq --
- Friday, 23 Aug, 2024
Episode 1: Kungiyar DIKKO TRANSFORMATION SUPPORT a karamar hukumar Mani
AYYUKAN RAYA ƘASA A GWAMNATIN MALAM DIKKO UMAR RADDA, PhD
Shiri na musamman daga kungiyar nan da ta yi fice wajen zaƙulowa tare da bayyana ma al'ummar jihar Katsina irin ayyukan alherin da gwamnatin Mai Girma Gwamnan Jihar Katsina, Malam Dikko Umar Radda take yi a lungu da saƙon jihar nan mai suna DIKKO TRANSFORMATION SUPPORT ƙarƙashin jagorancin Alhaji Jabiru Tsauri, Shugaban ma'aikatan gidan gwamnati jihar Katsina.
A cikin wannan shirin, ƙungiyar ta ziyarci ƙaramar hukumar Mani inda ta zagaya mazaɓun ta domin ganema idon ta irin ayyukan alherin da gwamnatin jihar ke shimfiɗawa kama daga ginin makarantu da asibitoci da ma gyara wasu da dama.
A sha kallo lafiya!