Buhun Alkama ya kai Naira 100,000 a wasu kasuwannin Katsina

Jerin yadda farashin Abinci yake a jihar Katsina

Alkama

Buhun Alkama ya kai Naira 100,000 a wasu kasuwannin Katsina 

Kasuwar garin Dandume, ga yadda farashin sa yake Kamar haka;

1- Buhun masara fara - 82,000 ja - 83,000
2- Buhun Dawa - 77,000
3- Buhun Gero - 85,000 Dauro - 87,000
4- Buhun Gyada tsaba - 130,000 ja - 170,000
5- Buhun Shinkafa tsaba - 160,000 samfarera - 60,000 ta tuwo - 170,000 
6- Buhun Wake - 170,000 ja - 190,000
7- Buhun waken suya - 85,000
8- Buhun Dabino - 160,000 
9- Buhun Tattasai - 70,000 kauda- 190,000
10- Buhun Albasa  - 40,000 Kwando - 10,000
11- Buhun Alkama - 100,000
12- Buhun Dankali - 40,000
13- Buhun Borkono - 170,000_230,000
14- Buhun Aya manya - 100,000 kanana - 80,000

Kasuwar garin Dutsanma, ga yadda farashin sa yake Kamar haka;

1- Tiyar Masara - 2,200_2,250
2- Tiyar Gero - 2,200
3- Tiyar Dawa - 2,000
4- Tiyar wake - 4,000 _4,200 
5- Tiyar waken suya - 3,800_3,900
6- Kwandon Tumatur - 60,000
7- Buhun Tattasai - 145,000_150,000
8- Buhun Tarugu - 80,000_120,000
9- Tiyar Alkama - 2,500
10- Tiyar Alabo - 1,500_1,600
11- Tiyar Garin kwaki - 2,000

Kasuwar garin Bindawa, ga yadda farashin sa yake Kamar haka;

1- Buhun Masara - 88,000
2- Buhun Dawa ja - 80,000 Fara - 80,000
3- Buhun Gero - 80,000
4- Buhun Shinkafa - 140,000 
5- Buhun Gyada tsaba - 150,000 samfarera - 52,000
6- Buhun Wake  manya - 160,000  kanana  140,000
7- Buhun Waken suya - 96,000
8- Buhun Tattasai danye - 80,000  Kauda - 130,000
9- Kwandon Tumatur - 60,000 
10- Buhun Tarugu solo - 130,000
11- Buhun Garin kwaki ja - 42,000 fari - 52,000
12- Buhun Alabo - 75,000
13- Buhun Dankali - 40,000
14- Buhun Barkono - 150,000 
15- Buhun Albasa - 50,000
16- Tiyar Ridi - 27,000

Daga Aysha Abubakar Danmusa.


Comment As:

Comment (0)